速報APP / 娛樂 / Baba Buhari Dodar

Baba Buhari Dodar

價格:免費

更新日期:2019-02-06

檔案大小:34M

目前版本:5.1

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:lassnaija@gmail.com

Baba Buhari Dodar(圖1)-速報App

Manhaja data kunshi bayanai akan salon Mulkin Baba Buhari, ayyukansa, manufofinsa da Kuma wakokinsa Wanda hakan ya sanya babban Mawaki dauda kahutu Rarara yayi Waka Mai taken baba Buhari dodar...

Ga Kadan Daga Cikin Abubuwan da wannan application ya kunsa:

* Rarara Baba Buhari Dodar MP3

* Rarara Baba Buhari Dodar Video

* baba Buhari Dodar Music

Baba Buhari Dodar(圖2)-速報App

* Wakokin Dodar

* Sabbin wakokin Mawaki dauda kahutu Rarara na Buhari

* Wakar Rarara ta zuwan buhari Kano

* Ayyukan Da Buhari yayi A North East (Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Taraba, Yobe)

* Ayyukan Da Buhari Yayi A North West (Zamfara, Kano, Kebbi, Katsina, Sokoto, Kaduna, Jigawa)

Baba Buhari Dodar(圖3)-速報App

*Ayyukan Da Buhari Yayi A North Central (Kogi, Niger, Benue, Kwara, Plateau, Nassarawa and the Federal Capital Territory)

* Ayyukan Da Buhari Yayi A South South (Akwa-Ibom, Bayelsa, Edo, Cross River, Rivers and Delta State)

*Ayyukan Da Buhari Yayi A South East (Ebonyi, Enugu, Imo, Abia and Anambra State)

*Ayyukan Da Buhari Yayi A South West (Oyo, Ogun, Lagos, Ondo and Osun State)

* Dodar Video

Baba Buhari Dodar(圖4)-速報App

*APC dodar

*Wakokin Buhari sabbi

Da sauransu...

Disclaimer!!!

Wannan application anyita ne don nishadantarwa, ilimantarwa gami da Karin haske akan yadda Mulkin Gwamnatin Shugaba yake tafiya, Saboda a cikin wannan application harda bayanai akan manyan aiki da Buhari Yayiwa yan arewa Na tona Rijiyar Danyen Mai da Kuma kafa Tashar Jirgin Ruwa Ta Farko A Arewa...

Baba Buhari Dodar(圖5)-速報App

Kada ku manta ku turawa Yan uwa wannan application sannan kuyi rate na app din zuwa 5

Baba Buhari Dodar(圖6)-速報App